Wannan rahoton hotuna yana bayyana wasu daga cikin lokutan makokin maziyartan Amirul Muminin (Imam Ali) (Amincin Allah ya tabbata a gare shi) a daren shahadar Manzon Allah Muhammad al Mustapha (tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalansa).









