Most searched:

Gagarumin makoki na Al’ummar Najaf a Karbala mai ɗaukaka a Daren Arba’in na Imam Husseini

Hotunan da ke tafe suna nuna wasu al’amura na jerin gwanon makokin al’ummar Najaf al-Ashraf, waɗanda suka halarci Karbala mai ɗaukaka domin gudanar da zaman makoki da alhini.

A ranar tunawa da Arba’in, jerin gwanon makokin al’ummar Najaf al-Ashraf ya halarci Haramin  Aba Abdillahi al-Hussein (Amincin Allah ya tabbata a gare shi) a Karbala mai ɗaukaka, inda suka gudanar da zaman makoki da alhini.Kuna iya kallon waɗannan hotuna ta cikin kyamarar kafar yaɗa labarai ta Atabatul Alawiyya.

Ƙarin abubuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *