Most searched:

Taron Ruhaniya na Godiyar Masu Hidimar Alawi Bayan Kammala Kwanakin Arba’in

Masu hidimar Harami sun yi sujadar godiya saboda samun tawfikin yi wa maziyarta hidima a kwanakin Arba’in na Imam Husseini.

Masu hidimar Haramin Alawi mai tsarki sun yi sujadar godiya a gaban Allah Maɗaukaki, a cikin haramin Amirul Muuminiin (Amincin Allah ya tabbata a gare shi), saboda samun tawfikin yi wa maziyarta hidima a kwanakin Arba’in na Imam Husseini.

Ƙarin abubuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *