A cikin wannan rukunin hotuna, an nuna wasu sassa na hanyar tattakin Arba’in.
Shafin farko Labarai Taku bayan taku zuwa garin Karbala
Shafin farko Labarai Taku bayan taku zuwa garin Karbala
Masoyan Imam Husseini bin Ali (Amincin Allah ya tabbata a gare shi) sun fara tafiya; abin da kuke gani, hotuna ne na musamman na sashen yada labarai na Atabutul Alawiyya Mai Tsarki dangane da wannan gagarumin al'amari na ruhi.