A ranar tunawa da Arba’in, jerin gwanon makokin al’ummar Najaf al-Ashraf ya halarci Haramin Aba Abdillahi al-Hussein (Amincin Allah ya tabbata a gare shi) a Karbala mai ɗaukaka, inda suka gudanar da zaman makoki da alhini.Kuna iya kallon waɗannan hotuna ta cikin kyamarar kafar yaɗa labarai ta Atabatul Alawiyya.









