Shafin farko Labarai Shimfiɗa teburin ciyarwa na Harami a daren Maulidin Annabin rahama da tausayi da Imam Sadiƙ (A.S.)
Shafin farko Labarai Shimfiɗa teburin ciyarwa na Harami a daren Maulidin Annabin rahama da tausayi da Imam Sadiƙ (A.S.)
Atabatul Alawiyya ta shirya teburin ciyarwa na musamman domin tarbar maziyartan Haramin Amirul Mu'uminin (aminci ya tabbata a gare shi) a dare Mai albarka na Maulidin Manzon Allah na Musulunci.