Most searched:

Ali Shi ne Tushen Albarka Mara Iyaka

A kowace Lahadi,farfajiyar Haramin Imam Ali Mai Tsarki yana karɓar masu ƙaunar Amirul Mu'uminin (Amincin Allah ya tabbata a gare shi), kuma maziyartan Imam suna zuwa Haramin sa mai ruhaniya domin yin munajati da addu’a.

Wannan rahoton na hotuna yana nuna yanayin ruhaniya na Haramin Imam Ali Mai Tsarki a ranar Lahadi, wadda ta yi daidai da ranar ziyara ta Amirul Mu’uminin Ali (Amincin Allah ya tabbata a gare shi).

Ƙarin abubuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *