Wannan rahoton hotuna yana nuna yadda maziyarta da maƙwabtan haramin Imam Ali mai tsarki suka gudanar da makoki a zagayowar ranar shahadar Sayyada Zahra (Amincin Allah ya tabbata a gare ta), bisa ruwaya ta farko.
Shafin farko Labarai Taron Makokin Shahadar Shugabar Matan Duniya da Lahira a Haramin Imam Ali Mai Tsarki
Shafin farko Labarai Taron Makokin Shahadar Shugabar Matan Duniya da Lahira a Haramin Imam Ali Mai Tsarki
An gudanar da taron makokin shahadar Sayyada Zahra (Amincin Allah ya tabbata a gare ta), bisa ruwaya ta farko, da kuma cikar kwanaki 40 da shahadar Cikamakin Annabawa, a farfajiyar haramin Amirul Mu'minin Imam Ali (Amincin Allah ya tabbata a gare shi), tare da halartar masoya Ahlul Baitin Annabi masu Isma da tsarki.