Most searched:

Taron daga tutar juyayin shahadar Karamcinc Ahlul Baiti (Imam Hassan) a harami mai tsarki na Alawiyya

A jajibirin gabatowar zagayowar ranar shahadar Imam Hassan Al-Mujtaba (Aminci ya tabbata a gare shi), an daga tutar juyayi a saman farfajiyar zinariya ta harami mai tsarki na Alawiyya.

A cikin hotunan wannan rahoto, kuna kallon wasu lokuta daga taron daga tutar juyayin shahadar Imam Hassan (Aminci ya tabbata a gare shi).

A Najaf al-Ashraf, ana daukar ranar bakwai ga watan Safar a matsayin ranar shahadar Imamin.

Ƙarin abubuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *