Wannan rahoton yana ɗauke da hotunan bikin sauya tutar Iwan ɗin Zinariya na Haramin Amirul Mu’uminin Ali (amincin Allah ya tabbata a gare shi), a daidai lokacin zuwan bikin haihuwar Manzon Allah (tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalansa) da Imam Ja’afar Sadiq (amincin Allah ya tabbata a gare shi).