Wannan rahoton hotuna yana nuna yadda masu hidimar haramin Imam Ali mai tsarki suka gudanar da makokin Sayyada Fadima Zahra (Amincin Allah ya tabbata a gare ta), da kuma yadda tawagarsu ta makoki ta zagaya cikin haramin.
Shafin farko Labarai Tawagar Makokin Masu Hidimar Haramin Imam Ali a Zagayowar Shahadar Shugabar Matan Duniya da Lahira
Shafin farko Labarai Tawagar Makokin Masu Hidimar Haramin Imam Ali a Zagayowar Shahadar Shugabar Matan Duniya da Lahira
Masu hidimar haramin Imam Ali mai tsarki sun gudanar da makoki a kusa da haramin Amirul Mu'minin Imam Ali (Amincin Allah ya tabbata a gare shi), a zagayowar shahadar Sayyada Zahra (Amincin Allah ya tabbata a gare ta), bisa ruwaya ta farko.