An shimfiɗa teburin karamcin Haramin imam a Sahnin Sayyada Faɗima (aminci ya tabbata a gare ta) domin girmama daren Maulidin Manzon Allah (tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalansa) da jikansa, Imam Ja’afar Sadiƙ (amincin Allah ya tabbata a gare shi).
A kalandar Iraqi, wannan dare shi ne daren Maulidin Manzon Allah (tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalansa).








