Most searched:

Shimfiɗa teburin abincin Harami a daren Maulidin Annabin rahama da tausayi da Imam Sadiƙ (A.S.)

An shimfiɗa teburin karamci a Haramin Imam Ali domin girmama daren Maulidin Manzon Allah (tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalansa) da jikansa, Imam Ja'afar Sadiƙ (amincin Allah ya tabbata a gare shi).

An shimfiɗa teburin karamcin Haramin imam a Sahnin Sayyada Faɗima (aminci ya tabbata a gare ta) domin girmama daren Maulidin Manzon Allah (tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalansa) da jikansa, Imam Ja’afar Sadiƙ (amincin Allah ya tabbata a gare shi).

A kalandar Iraqi, wannan dare shi ne daren Maulidin Manzon Allah (tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalansa).

Ƙarin abubuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *