Most searched:

Labarin hoto na liyafar Haramin Imam Ali a lokacin Maulidin Manzon Allah Mai Girma

A daidai lokacin da ake gab da zagayowar Maulidin Annabin Allah, Muhammad Al-Mustafa (tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalansa), da Imam Sadiƙ (aminci ya tabbata a gare shi), an shimfiɗa teburin alheri da karamci a Sahnin Sayyada Fadima (aminci ya tabbata a gare ta).

Hotunan wannan rahoto suna nuna wasu daga cikin al’amuran teburin karamcin Harami da kuma tarbar maziyarta a bikin Maulidin Manzo Mai Girma (tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalansa) da Imam Sadiƙ (aminci ya tabbata a gare shi).

Ƙarin abubuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *