Wannan rahoton hotuna yana nuna wasu hotunan ziyarar masu hidimar Haramin Imam Ali zuwa Haramin Amirul Mu’uminin Imam Ali (Amincin Allah ya tabbata a gare shi), inda suka gabatar da taya murna a munasabar haihuwar Manzon Allah Muhammad (Amincin Allah da salatinsa su tabbata a gare shi da iyalansa) da Imam Sadiq (Amincin Allah ya tabbata a gare shi).






