Most searched:

An ƙawata Haramin Amirul Mu’uminin Mai Tsarki da allunan rubuce-rubuce masu ɗauke da laƙaban Annabin tausayi da rahama

A kwanakin haihuwar Annabi (tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalansa) da Imam Sadiq (amincin Allah ya tabbata a gare shi), an ƙawata Haramin Amirul Mu'uminin (amincin Allah ya tabbata a gare shi) da ke Najaf ta hanyar kafa allunan rubuce-rubuce masu ɗauke da suna da Al'kunyar Cikamakin Annabawa.

Hotunan wannan rahoto suna nuna kyawawan allunan rubuce-rubuce da aka zana da sunaye da laƙaban Cikamakin Manzanni (tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalansa) a cikin Haramin Mai Tsarki na Alawiyya.

 

Ƙarin abubuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *