Most searched:

An Fara Bikin Waƙoƙin Larabcin Duniya na “Manzon Allah” a Haramin Imam Ali

An fara Bikin Waƙoƙin Larabci na Duniya na Manzon Allah (Tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalansa) karo na biyar.

An fara Bikin Waƙoƙin Larabci na Duniya na Manzon Allah (Tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalansa) karo na biyar, tare da halartar mawaƙa daga Iraki da ƙasashen Larabawa, yayin da Atabutul Alawiyya ta karɓi baƙuncin bikin.

Ƙarin abubuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *